Translation

BitPay->ButtonAltText
English
Key English Hausa Actions
BitPay->ButtonAltText BitPay, the easy way to pay with Bitcoin and Bitcoin cash. BitPay, hanya mafi sauƙi don biyan kuɗi da Bitcoin da kuma tsabar kudi na Bitcoin cash.
BitPay->CheckoutLocale en_US en_US
BitPay->Email Email address (optional) Adireshin imel (in ka ga dama)
BitPay->Header Donate via BitPay (Bitcoin and Bitcoin Cash) Ba da gudummawa ta hanyar BitPay (Bitcoin da Bitcoin Cash)
BitPay->LabelEmail Email: imel:
BitPay->RefundDisclaimer Due to their nature, donations via Bitcoin and Bitcoin Cash are anonymous, so any kind of refunds or donation confirmation is only possible on the sum we received by our payment provider, and only given you mention your e-mail address. Saboda yanayin su, ba da gudummawa ta hanyar Bitcoin da Bitcoin Cash ta na wakana a sirrance, don haka ko mayar da kuɗi ko tabbatar da gudummawa zai yiwu ne kaɗay a kan kuɗin da muka karɓa ta hanyar wanda ya mika mana kudin ku, kuma har sai in kun bada adireshin imel ɗinku.
BitPay->CoinGate Donate via CoinGate (Bitcoin, Litecoin, Ethereum, Dash and others) Ba da gudummawa ta hanyar CoinGate (Bitcoin, Litecoin, Ethereum, Dash da sauransu)
BitPay->CoinGateDesc CoinGate is a payment gateway for blockchain payments, supporting over 40 digital currencies. Simply enter an amount, choose a currency, and your donation will be processed. CoinGate ƙofa ce ta biyan kuɗi ta hanyar blockchain, mai irin kuɗi kala kala na digital har nau'i 40. Kurum shigar da adadin kuɗi, zaɓi nau'in kuɗi sannan za a kula da gudummawar ka.
Concardis->CancelHeader You have cancelled the process Ka soke aikin
Concardis->CancelMessage Unfortunately, you did cancel the payment. <b>You have not been charged.</b> Please try again, and in case of problems or questions, feel free to contact us at {infoemail} any time. Kash, ka fasa biyan. <b> Ba a caje ka ba ko dala.</b> Sake gwada wa, in ka fuskanci matsala ko ka na da tambayoyi, ka da ka ji yaunin tuntuɓar mu ta {infoemail} a ko wane lokaci.
Concardis->ProblemHeader There has been a problem… An sami matsala…
Concardis->ProblemMessage Unfortunately, the payment did not succeed. This might either be due to a problem with our payment server, or with your credit card. <b>You have not been charged.</b> Please try again later, and in case of problems, feel free to contact us at {infoemail} any time. Kash, biyan kuɗi bai yi ba. Mai yi wa dan matsala ta gudana a na'urar biyan mu, ko ta katin kuɗin ka. <b> Ba a caje ka ba ko dala. </b> Sake gwada wa daga baya, in ka fuskanci matsaloli, kada kaji yaunin tuntuɓar mu ta {infoemail} a ko wane lokaci.
Concardis->Processing We are processing your payment Mu na cikin aiwatarda biyan ku.
Concardis->ThankYouHeader Thank you very much for your donation! Mun gode sosai da gudummawarku!
Concardis->ThankYouMessage The Document Foundation would like to thank you for your kind and generous donation. We have received your payment! Enjoy LibreOffice, and thank you very much for your support! ƙungiyar The Document Foundation na matuƙar muku godiya da gudummawar da kuka bayar. Mun karɓi kuɗin! Muna muku fatan amfani lafiya da LibreOffice, kuma mun gode sosai da tallafin ku.
Concardis->ThanksButHeader Thank you very much for your donation! Mun gode sosai da gudummawarku!
Key English Hausa Actions
BitPay->ButtonAltText BitPay, the easy way to pay with Bitcoin and Bitcoin cash. BitPay, hanya mafi sauƙi don biyan kuɗi da Bitcoin da kuma tsabar kudi na Bitcoin cash.
BitPay->CheckoutLocale en_US en_US
BitPay->CoinGate Donate via CoinGate (Bitcoin, Litecoin, Ethereum, Dash and others) Ba da gudummawa ta hanyar CoinGate (Bitcoin, Litecoin, Ethereum, Dash da sauransu)
BitPay->CoinGateDesc CoinGate is a payment gateway for blockchain payments, supporting over 40 digital currencies. Simply enter an amount, choose a currency, and your donation will be processed. CoinGate ƙofa ce ta biyan kuɗi ta hanyar blockchain, mai irin kuɗi kala kala na digital har nau'i 40. Kurum shigar da adadin kuɗi, zaɓi nau'in kuɗi sannan za a kula da gudummawar ka.
BitPay->Email Email address (optional) Adireshin imel (in ka ga dama)
BitPay->Header Donate via BitPay (Bitcoin and Bitcoin Cash) Ba da gudummawa ta hanyar BitPay (Bitcoin da Bitcoin Cash)
BitPay->LabelEmail Email: imel:
BitPay->RefundDisclaimer Due to their nature, donations via Bitcoin and Bitcoin Cash are anonymous, so any kind of refunds or donation confirmation is only possible on the sum we received by our payment provider, and only given you mention your e-mail address. Saboda yanayin su, ba da gudummawa ta hanyar Bitcoin da Bitcoin Cash ta na wakana a sirrance, don haka ko mayar da kuɗi ko tabbatar da gudummawa zai yiwu ne kaɗay a kan kuɗin da muka karɓa ta hanyar wanda ya mika mana kudin ku, kuma har sai in kun bada adireshin imel ɗinku.
Concardis->CancelHeader You have cancelled the process Ka soke aikin
Concardis->CancelMessage Unfortunately, you did cancel the payment. <b>You have not been charged.</b> Please try again, and in case of problems or questions, feel free to contact us at {infoemail} any time. Kash, ka fasa biyan. <b> Ba a caje ka ba ko dala.</b> Sake gwada wa, in ka fuskanci matsala ko ka na da tambayoyi, ka da ka ji yaunin tuntuɓar mu ta {infoemail} a ko wane lokaci.
Concardis->ProblemHeader There has been a problem… An sami matsala…
Concardis->ProblemMessage Unfortunately, the payment did not succeed. This might either be due to a problem with our payment server, or with your credit card. <b>You have not been charged.</b> Please try again later, and in case of problems, feel free to contact us at {infoemail} any time. Kash, biyan kuɗi bai yi ba. Mai yi wa dan matsala ta gudana a na'urar biyan mu, ko ta katin kuɗin ka. <b> Ba a caje ka ba ko dala. </b> Sake gwada wa daga baya, in ka fuskanci matsaloli, kada kaji yaunin tuntuɓar mu ta {infoemail} a ko wane lokaci.
Concardis->Processing We are processing your payment Mu na cikin aiwatarda biyan ku.
Concardis->ThanksButHeader Thank you very much for your donation! Mun gode sosai da gudummawarku!
Concardis->ThanksButMessage1 The Document Foundation would like to thank you for your kind and generous donation. We have received your payment! Enjoy LibreOffice, and thank you very much for your support! ƙungiyar The Document Foundation na matuƙar muku godiya da gudummawar da kuka bayar. Mun karɓi kuɗin! Muna muku fatan amfani lafiya da LibreOffice, kuma mun gode sosai da tallafin ku.

Loading…

User avatar Assao

Translation changed

website / newdesignHausa

2 years ago
User avatar Assao

New translation

website / newdesignHausa

2 years ago
Browse all component changes

Glossary

English Hausa
No related strings found in the glossary.

String information

Key
BitPay->ButtonAltText
String age
2 years ago
Source string age
2 years ago
Translation file
mysite/lang/ha.yml, string 1