|
BitPay->ButtonAltText
|
BitPay, the easy way to pay with Bitcoin and Bitcoin cash.
|
BitPay, hanya mafi sauƙi don biyan kuɗi da Bitcoin da kuma tsabar kudi na Bitcoin cash.
|
|
BitPay->CheckoutLocale
|
en_US
|
en_US
|
|
BitPay->Email
|
Email address (optional)
|
Adireshin imel (in ka ga dama)
|
|
BitPay->Header
|
Donate via BitPay (Bitcoin and Bitcoin Cash)
|
Ba da gudummawa ta hanyar BitPay (Bitcoin da Bitcoin Cash)
|
|
BitPay->LabelEmail
|
Email:
|
imel:
|
|
BitPay->RefundDisclaimer
|
Due to their nature, donations via Bitcoin and Bitcoin Cash are anonymous, so any kind of refunds or donation confirmation is only possible on the sum we received by our payment provider, and only given you mention your e-mail address.
|
Saboda yanayin su, ba da gudummawa ta hanyar Bitcoin da Bitcoin Cash ta na wakana a sirrance, don haka ko mayar da kuɗi ko tabbatar da gudummawa zai yiwu ne kaɗay a kan kuɗin da muka karɓa ta hanyar wanda ya mika mana kudin ku, kuma har sai in kun bada adireshin imel ɗinku.
|
|
BitPay->CoinGate
|
Donate via CoinGate (Bitcoin, Litecoin, Ethereum, Dash and others)
|
Ba da gudummawa ta hanyar CoinGate (Bitcoin, Litecoin, Ethereum, Dash da sauransu)
|
|
BitPay->CoinGateDesc
|
CoinGate is a payment gateway for blockchain payments, supporting over 40 digital currencies. Simply enter an amount, choose a currency, and your donation will be processed.
|
CoinGate ƙofa ce ta biyan kuɗi ta hanyar blockchain, mai irin kuɗi kala kala na digital har nau'i 40. Kurum shigar da adadin kuɗi, zaɓi nau'in kuɗi sannan za a kula da gudummawar ka.
|
|
Concardis->CancelHeader
|
You have cancelled the process
|
Ka soke aikin
|
|
Concardis->CancelMessage
|
Unfortunately, you did cancel the payment. <b>You have not been charged.</b> Please try again, and in case of problems or questions, feel free to contact us at {infoemail} any time.
|
Kash, ka fasa biyan. <b> Ba a caje ka ba ko dala.</b> Sake gwada wa, in ka fuskanci matsala ko ka na da tambayoyi, ka da ka ji yaunin tuntuɓar mu ta {infoemail} a ko wane lokaci.
|
|
Concardis->ProblemHeader
|
There has been a problem…
|
An sami matsala…
|
|
Concardis->ProblemMessage
|
Unfortunately, the payment did not succeed. This might either be due to a problem with our payment server, or with your credit card. <b>You have not been charged.</b> Please try again later, and in case of problems, feel free to contact us at {infoemail} any time.
|
Kash, biyan kuɗi bai yi ba. Mai yi wa dan matsala ta gudana a na'urar biyan mu, ko ta katin kuɗin ka. <b> Ba a caje ka ba ko dala. </b> Sake gwada wa daga baya, in ka fuskanci matsaloli, kada kaji yaunin tuntuɓar mu ta {infoemail} a ko wane lokaci.
|
|
Concardis->Processing
|
We are processing your payment
|
Mu na cikin aiwatarda biyan ku.
|
|
Concardis->ThankYouHeader
|
Thank you very much for your donation!
|
Mun gode sosai da gudummawarku!
|
|
Concardis->ThankYouMessage
|
The Document Foundation would like to thank you for your kind and generous donation. We have received your payment! Enjoy LibreOffice, and thank you very much for your support!
|
ƙungiyar The Document Foundation na matuƙar muku godiya da gudummawar da kuka bayar. Mun karɓi kuɗin! Muna muku fatan amfani lafiya da LibreOffice, kuma mun gode sosai da tallafin ku.
|
|
Concardis->ThanksButHeader
|
Thank you very much for your donation!
|
Mun gode sosai da gudummawarku!
|
|
Concardis->ThanksButMessage1
|
The Document Foundation would like to thank you for your kind and generous donation. We have received your payment! Enjoy LibreOffice, and thank you very much for your support!
|
ƙungiyar The Document Foundation na matuƙar muku godiya da gudummawar da kuka bayar. Mun karɓi kuɗin! Muna muku fatan amfani lafiya da LibreOffice, kuma mun gode sosai da tallafin ku.
|
|
Concardis->ThanksButMessage2
|
Please note that the donation could not yet be confirmed. Please check in your records whether the donation did work.
|
Ku Lura cewa har yanzu ba a iya tabbatar da bada gudummawar ya yi ko bai yi ba. Da fatan za ku binciki ajiyar bayananku dan tabbatarwa.
|
|
DonatePage->BUTTON_CARD
|
Donate via Credit Card
|
Ba da gudummawa ta hanyar Katin Kuɗi
|
|
DonatePage->BUTTON_PAYPAL
|
Donate via PayPal
|
Ba da gudummawa ta hanyar PayPal
|